AdSense

Sirrin Bakar Mace Wata Black Beauty


1. Indai iya tafiya ne da rangwada to nemi bakar
mace.
.
2. Bakar mace ga lafiya ga lasting, don sai tayi
haihuwa biyar ka ganta kamar sabuwar budurwa.
.
3. A dafa maka abinci
har kayi santi sai black beauty.
.
4. Iya kwalliya da iya shafa hoda. Sai bakar
mace.
.
5. A hanaka fita gurin aiki da murmushi mai ratsa Zuciya sai black beauty.
.


6. Hmhmhm! Iya bada abinci a baki. Sai bakar mace.
.
7. Iya soyayya da kalamai masu tausasa zuciya sai black beauty.
.
8. Ka zauna a gida kaji bakason fita waje saboda iya magana sai bakar mace.
.
9. Bin umarni miji kamar sarki da ba faje. Sai black beauty.
.
10. Bata karya ballantana ta yaudareka.
Wannan sai B.B wato black beauty.

No comments

Powered by Blogger.