AdSense

Yadda Ake Jawo Hankalin Mata Har Ya Kai Ga Jima'i


Ka sami nasarar zamin nambar wayar ta, kai watakila ma har ka jai kofar gidan su, kai har ta kai ga ta yarda ma ta fito. Tau yay kenan. Wassu mazan su kurre a harkar nan, sun san yarda zasu hurre kunnenta su sacce mukulin zuciyar ta, amma wassu dayawa zabanbada kawai sukeyi. Wassu ma abun takaici sun zacci daidai sukeyi bayan idan kai kanka kaji zancensu sai ka nemi rami ka birne kanka.

Tau dai wannan yazo ne domin taimakawa marar darasi a harkar zance da mata. Ga jerin abubuwan da kada ku sakke kuyi a zantukan ku na farko

1- Magana Akan Toshuwar Budurwa

Kada ka raina mata hankali, bata san taji zance wata wadda ta shige a baya. Maida hankali kanta ita kadai

2- Magan Akan Siyasa

Idan baka san ra’ayinta ba ko inda ta dossa tau nan ma ba’a zuwa. Wassu yan matan ma ba sa son ire iren wa’enan zantukan Amman kuma masu so suna da karkarfan ra’ayi dangane da akidarsu. shiyasa ka bi a hankali

3- Kada Ka Kushe Yanayin Shigarta

Wassu ustazai ne wassu kuma yan duniya ne, yadda ka ganta haka zaka dauketa, kada kayi kuskuren gwada janzata ta hanyar kushe yanayin shigarta. Idan kaga ba hijabi kuma kai saida hijabi tau nemi wata.

4- Kada Kayi maganr Gidanku

Ba dai a ranar farko ba. Idan har ta yaba da kai kuma tana sa ran rayuwa da kai tau ita da kanta zata fara neman iyayenka domin sharre faggen shugowa gidanka.

Tsaya da Maganar Addini
Zance kajie ba wa’azi ba. Ko kai dan hisba ne tau ajiye unifomr dinka kafinka ka nufi gidan zance, a wurin kada kayi maganar addini. Idan har raayinku baizo daidaiba tau baka son ta janyema, watakila kai kana iyya canza raayinka domin samunta amma ita kuma bata iyawa. Shiyasa ya zama dolle a ce kaine zaka fara ganne inda ta dossa

No comments

Powered by Blogger.